iqna

IQNA

kaskantar da kai
Ma'anar kyawawan halaye a cikin kur'ani / 2
A cikin mu'amalar dan'adam, girmamawa tana daya daga cikin muhimman ka'idoji wadanda idan har ta ke yawo a tsakanin su, za a kara yawan sha'awa da soyayya. Tawali'u yana daya daga cikin muhimman ka'idoji, wanda sakamakonsa shi ne girmamawa, kuma duk wanda ya dauki tafarkin tawali'u zai yi farin jini a tsakanin mutane.
Lambar Labari: 3489232    Ranar Watsawa : 2023/05/31

Tehran (IQNA) an gudanar da zama a daren na biyu na juyayin shahadar Sayyida Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3485556    Ranar Watsawa : 2021/01/15

Tenran (IQNA) an gabatar da wani shiri na talabijin a kasar Ghana kan sakon jagora Ayatollah Khameni dangane da hajjin bana
Lambar Labari: 3485043    Ranar Watsawa : 2020/08/01